Skip to main content

Posts

Featured

APPLICATION MAI MATUKAR AMFANI

 APPLICATION MAI MATUKAR AMFANI. Assalamu alaikum barkanmu da yau  barka da kasancewa da ABDUL TECH HAUSA  Allah ya karÉ“a mana ibadunmu Ameen. A rubutun namu na yau zanyi bayani ne dangane da wani app mai suna (App Share)  App share application ne mai matuqar amfani da zai baka damar tura application a duk inda kakeso. A cikin wannan app din zaka iya tura App fiye da 100 lokaci daya a duk inda kakeso. Zaka iya turo Application a Whatsapp Bluetooth Email da xender e.t.c duk a cikin wannan App din. Bugu da kari har application da bazaka iya sharing nasu a xender ba wannan app din zai baka damar turawa cikin sauki. Wannan Application zai baka damar tura Uninstall, backup da manage apps. A cikin wannan app din zakaga dukkanin apps da suke kan wayarka da kuma ya yanayin nauyin apps din yake, a ciki zaka iya uninstall duk app din da kakeso a wayarka. Idan ka duba zakaga sama da mutane MILLION 10 ne suke amfani da wannan app din suna suna bada kyakkyawar shaida akansa. Kai ...

Latest Posts

Yadda zaka nemi aikin road safety, 2023

ABUBAKAR MADAHU SALLAMA

YADDA MASU SURP SUKE SAIDA AIRTIME

YADDA AKE SAITA CORE WALLET ACIKIN METAMASK

Yadda zakai editing din Document din ka da kai uploading acikin NPC portal Census.

Yadda ake editing acikin NPC portal Census.

Yadda ake duba Application status na NPC Census.

NEVER SOMEONE CALL YOU WITH A PRIVATE NUMBER.

KALLI VEDION YADDA ZAKA SAMU KUDI DA WAYAN ANDROID.

YADDA AKE SCANNING DIN FILE DA WAYAN ANDROID.