Yadda zakai editing din Document din ka da kai uploading acikin NPC portal Census.

Yadda zakai editing din Document din ka da kai uploading acikin NPC portal Census.
(1) zaka bude chrome browser ka rubuta NPC recruitment acikin chrome browser
(2) Saika shiga cikin wannan link din zai bude kamar haka
(3)
(4)
(5) Bayan kasa NIN ko kuma Application ID dinka.
Saika taΙ“a cikin search bar na chrome browser dinka domin yin editing.
(6)
(7) Daganan saika rubuta (prev) a gaban link din ka daka bude na NPC. Hakan shine zai baka damar yin editing da kuma ganin abinda kai uploading lokacin da kake cikewa.
Masha Allah, Allah ya bamu sa'a yasa muna da rabo mai amfani. Daga naku harkullin πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ Abdul Tech Hausa

Comments

Popular Posts