YADDA AKE SIYAN DATA 20GB A NAIRA HAMSIN.

Yadda ake siyan data 20GB a naira hamsin (50N)

Garabasa daga kamfanin MTN. 

GARABASA daga kamfanin MTN. 
Matakin farko, 
Zaka fito da phone dealing na wayarka sai kasa number kamar haka.
*131*87#
Saikayi pressing akan layinka na MTN, 
Zasu baka option saika zabi number one {1}, saika kara danna send. 
Shikenan,. 
kuma zakai ta aiki da'ita har tsawon kwana gwoma sha hudu (14days).
 
Mr, Lucky 

Comments

Popular Posts